Yadda Za A Kawo Karshen Daukar Doka A Hannu A Najeriya cover art

Yadda Za A Kawo Karshen Daukar Doka A Hannu A Najeriya

Yadda Za A Kawo Karshen Daukar Doka A Hannu A Najeriya

Listen for free

View show details

About this listen

Send us a text

Kisa ta hanyar daukar doka a hannu na kara ta’azzara da saka damuwa a zukatan ‘yan Najeriya.


Yayin da wasu ke ganin daukar doka a hannu daidai ne, wasu kuwa na ganin hakan zai cigaba da haifar da rashin doka da oda a kasa.

Shin ko me doka ta ce a kan daukar doka a hannu da wasu ‘yan Najeriya su’ke yi?



Shirin Najeriya A Yau na wannan lokaci zai yi nazari ne kan hanyoyin da za a bi don kawo karshen daukar doka a hannu a Najeriya.

What listeners say about Yadda Za A Kawo Karshen Daukar Doka A Hannu A Najeriya

Average Customer Ratings

Reviews - Please select the tabs below to change the source of reviews.

In the spirit of reconciliation, Audible acknowledges the Traditional Custodians of country throughout Australia and their connections to land, sea and community. We pay our respect to their elders past and present and extend that respect to all Aboriginal and Torres Strait Islander peoples today.