Sarkakiyar Dake Gaban Hadakar ADC -- Atiku Ko Peter Obi cover art

Sarkakiyar Dake Gaban Hadakar ADC -- Atiku Ko Peter Obi

Sarkakiyar Dake Gaban Hadakar ADC -- Atiku Ko Peter Obi

Listen for free

View show details

About this listen

Send us a text

'Yan Najeriya suna ci gaba da tafka muhawara a kan wanda jamiyyar hadaka ta ADC zata tsayar takarar Shugaban Kasa a zaben 2027.


Yayin da wasu suke ganin Atiku Abubakar yana da dimbin magoya baya, wasu kuwa gani suke yi shi ma Peter Obi ba kanwar lasa bane.

Ko me zai faru idan daya daga cikin su ya samu tikitin tsayawa takara a 2027?


Shirin Najeriya A Yau na wannan lokaci zai yi nazari ne a kan wannan lamari.

What listeners say about Sarkakiyar Dake Gaban Hadakar ADC -- Atiku Ko Peter Obi

Average Customer Ratings

Reviews - Please select the tabs below to change the source of reviews.

In the spirit of reconciliation, Audible acknowledges the Traditional Custodians of country throughout Australia and their connections to land, sea and community. We pay our respect to their elders past and present and extend that respect to all Aboriginal and Torres Strait Islander peoples today.