Mene Ne Tasirin Nadin Mataimaka Na Musamman A Rayuwar Jama’a? cover art

Mene Ne Tasirin Nadin Mataimaka Na Musamman A Rayuwar Jama’a?

Mene Ne Tasirin Nadin Mataimaka Na Musamman A Rayuwar Jama’a?

Listen for free

View show details

About this listen

Send us a text

Wadanda aka zaba su rike mukaman gwamnati kan nada wasu mukarrabai don su taya su sauke nauyin da aka dora musu.


Wasu na zargin nadin baya rasa nasaba da sakayya ga irin rawar ga wadanda aka nada saboda rawar da suka taka yayin yakin neman zabe.

Ko irin wadannan nade-nade na da wani tasiri ga rayuwar alumma?


Shirin Najeriya A Yau na wannan lokaci zai yi nazari ne kan nade-naden masu taimakawa shugabanni da irin tasirin da suke dashi.

What listeners say about Mene Ne Tasirin Nadin Mataimaka Na Musamman A Rayuwar Jama’a?

Average Customer Ratings

Reviews - Please select the tabs below to change the source of reviews.

In the spirit of reconciliation, Audible acknowledges the Traditional Custodians of country throughout Australia and their connections to land, sea and community. We pay our respect to their elders past and present and extend that respect to all Aboriginal and Torres Strait Islander peoples today.