Halin Da Alummar Mokwa Ke Ciki Wata Guda Bayan Ambaliya cover art

Halin Da Alummar Mokwa Ke Ciki Wata Guda Bayan Ambaliya

Halin Da Alummar Mokwa Ke Ciki Wata Guda Bayan Ambaliya

Listen for free

View show details

About this listen

Send us a text

Tun bayan da ambaliyan ruwa ya ci wasu sassan garin Mokwa ne dai alummar garin suka fada halin neman taimako.

A yayin da gwamnatin tarayya da ma wasu daidakun mutane suka taimaka ma wadanda abun ya shafa da kudi da ma wasu kayayyakin masarufi, wasu daga cikin alummar sun bayyana rashin jin dadin su ga yadda alamura ke gudana a garin Mokwa.

Shirin Najeriya A Yau na wannan lokaci zai nazari ne kan halin da alummar Mokwa ke ciki wata guda bayan ambaliyar ruwan da ci wasu sassan na garin.

What listeners say about Halin Da Alummar Mokwa Ke Ciki Wata Guda Bayan Ambaliya

Average Customer Ratings

Reviews - Please select the tabs below to change the source of reviews.

In the spirit of reconciliation, Audible acknowledges the Traditional Custodians of country throughout Australia and their connections to land, sea and community. We pay our respect to their elders past and present and extend that respect to all Aboriginal and Torres Strait Islander peoples today.