Boyayyun Kalubalen Da Sabuwar Hadakar ADC Za Ta Iya Fuskanta cover art

Boyayyun Kalubalen Da Sabuwar Hadakar ADC Za Ta Iya Fuskanta

Boyayyun Kalubalen Da Sabuwar Hadakar ADC Za Ta Iya Fuskanta

Listen for free

View show details

About this listen

Send us a text

Tun kafin sanar da sabuwar kawance da suka hada da tsohon mataimakin shugaban kasa Atiku Abubakar da Peter Obi da Nasir El’rufai da wasu manyan ‘yan siyasa ne aka fara zargin yiwa wannan hadaka zagon kasa da kawo cikas ga tafiyar wannan hadaka.


Daya daga cikin irin wadannan zagon kasa da ake zargin wasu da yiwa wannan sabuwar hadaka itace na sanar dasu rashin samun dakin taron da suka shirya gudanar da taron lokaci kalilan gabanin taron.


Shirin Najeriya A Yau na wannan lokaci zai yi nazari ne kan boyayyun kalubalen da sabon hadakar jamiyyar ADC zata iya fuskanta gabanin 2027.

What listeners say about Boyayyun Kalubalen Da Sabuwar Hadakar ADC Za Ta Iya Fuskanta

Average Customer Ratings

Reviews - Please select the tabs below to change the source of reviews.

In the spirit of reconciliation, Audible acknowledges the Traditional Custodians of country throughout Australia and their connections to land, sea and community. We pay our respect to their elders past and present and extend that respect to all Aboriginal and Torres Strait Islander peoples today.