Taba Ka Lashe cover art

Taba Ka Lashe

Taba Ka Lashe

By: DW
Listen for free

About this listen

Shirin al´adu, addinai da kuma zamantakewa tsakanin al´ummomi dabam-dabam a duniya. Taba Ka Lashe shiri ne da ke duba batutuwan da suka shafi al'adu da zamantakewa tsakanin al'ummomi da mabiya addinai dabam-dabam a duniya da zummar kyautata zamantakewarsu, zaman lafiya da kuma fahimtar juna tsakani. Muna gabatar muku da shirin ta rediyo a kowane mako, kuna kuma iya sauraronsa a shafinmu na Internet da kuma ta kafar Podcast.2025 DW Philosophy Social Sciences World
Episodes
  • Taba Ka Lashe 16.12.2025
    Dec 16 2025
    Shirin ya duba al'adun kabilar Pyemawa a Najeriya da suka rayu a cikin duwatsu da koguna tun shekaru 300 da suka shude.
    Show More Show Less
    10 mins
  • Taba Ka Lashe 02.12.2025
    Dec 2 2025
    Shirin ya duba komabaya da al’adar wasannin karkara a lokacin kaka yayin tattara amfanin gona ke fuskanta a Zinder na Jamhuriyar Nijar.
    Show More Show Less
    10 mins
  • Taba Ka Lashe 25.11.2025
    Nov 25 2025
    Shirin ya duba yadda Kabilar Shuwa da wasu makiyaya ne suka kaura zuwa jihar Kano sakamakon matsalar tsaro ta Boko Haram.
    Show More Show Less
    10 mins
No reviews yet
In the spirit of reconciliation, Audible acknowledges the Traditional Custodians of country throughout Australia and their connections to land, sea and community. We pay our respect to their elders past and present and extend that respect to all Aboriginal and Torres Strait Islander peoples today.